| Hausa
Sharhi kan yadda fitattun matasa ke sauya ra’ayin siyasa
Sharhi kan yadda fitattun matasa ke sauya ra’ayin siyasa
'Yan Nijeriya na ci gaba da ce-ce-ku-ce kan yadda a baya bayan nan aka ga wasu fitattu a harkar gwagwarmaya suna shiga cikin harkokin siyasa, tare da yadda wasu fitattu a kafofin sada zumunta suke kai-kawo tsakanin bangarorin siyasa mabanbanta.
 

Wasu daga cikinsu sun koma goyon bayan jam’iyya mai mulki ta APC, yayin da wasu kuma suka bar APC suka koma goyon bayan ’yan adawa.

Mun yi nazari a kan wannan batu a cikin wannan bidiyo.

Ƙarin Bidiyoyi
’Yan Haiti na murna saboda El Salvador ta hare-hare
Tsokaci kan dambarwa tsakanin Gwamna Abba da matarsa Zainab
Musulunci zai zama addini mafi yawan mabiya a duniya nan da shekara tara
Dalilai 3 na dawowar Ronaldinho buga tamola
Tayin Isra'ila na dala 3,500 ga 'yan'Afirka mazauna kasar
Matsalar tsaro na ci gaba da zama muhimmin batu a zaben Nijeriya na 2027
Mulki wahala ne da shi, Allah-Allah nake na miƙa wa wanda zai gaje ni- Zulum
Karuwar hare-haren siyasa gabanin zabukan Nijeriya na 2027
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’