19 Disamba 2025
Trumps ya bugi ƙirji kan irin abubuwan da ya yi wa Isra'ila, yana nuna yadda ya bai wa Isra'ila Tuddan Golan. Duniya ta amince da cewa Tuddan na Golan na Siriya ne waɗanda Isra'ila ta mamaye ta haramtacciyar hanya tun 1967.

00:00
00:00