| Hausa
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’
Mai bai wa Shugaban Nijeriya Shawara kan Harkokin Siyasa, Alhaji Ibrahim Kabir Masari ya ce ba sa tsoron ’yan hamayya irin su Atiku Abubakar ko Peter Obi da Rabi’u Musa Kwankwaso a zaben da ke tafe na 2027.
 

A tattaunawarsa da TRT Afirka Hausa, Masari ya kuma musa raɗe-raɗin da wasu ’yan hamayya suke yi na cewa Rabi’u Kwankwaso yana yi wa Tinubu wajen raba kan ’yan hamayya.

Ya ce Shugaba Tinubu ya fi tsoron talakan Nijeriya fiye da manyan masu hamayya da shi.

Ƙarin Bidiyoyi
’Yan Haiti na murna saboda El Salvador ta hare-hare
Tsokaci kan dambarwa tsakanin Gwamna Abba da matarsa Zainab
Musulunci zai zama addini mafi yawan mabiya a duniya nan da shekara tara
Dalilai 3 na dawowar Ronaldinho buga tamola
Tayin Isra'ila na dala 3,500 ga 'yan'Afirka mazauna kasar
Matsalar tsaro na ci gaba da zama muhimmin batu a zaben Nijeriya na 2027
Mulki wahala ne da shi, Allah-Allah nake na miƙa wa wanda zai gaje ni- Zulum
Karuwar hare-haren siyasa gabanin zabukan Nijeriya na 2027
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
An gano matashi dan Australia da ransa bayan kwana shida