| Hausa
Labaranmu Na Yau, 23 ga Disamban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 23 ga Disamban 2025
Amurka ta dakatar da bai wa ‘yan Nijeriya biza sannan za a ji cewa gwamnatin Nijeriya ta ayyana ƙungiyoyin 'yanbindiga da garkuwa da mutane a matsayin na ta’addanci
23 Disamba 2025
  • An ba da shawarar ƙara wa'adin mulkin shugaban ƙasa a Ghana

  • Isra'ila ta keta yarjejeniyar tsagaita wuta sau 875, ta kashe Falasɗinawa fiye da 411: Ofishin yada labarai na Gaza

  • Zelenskyy ya ce an kusa cim ma matsayar kawo ƙarshen yaƙin Ukraine da Rasha

  • Turkiyya ta zargi rudunar SDF da alaƙa da Isra'ila wajen dakatar da tattaunawar hadewar Syria

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 25 ga Disamban 2025
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes