| hausa
Labaranmu Na Yau, 16 ga Satumban 2025
04:51
04:51
Afirka
Labaranmu Na Yau, 16 ga Satumban 2025
'Yan bindiga sun yi garkuwa da gomman mutane yayin da suke sallar Asuba a Jihar Zamfara a Nijeriya sannan za a ji cewa al'ummar Ghana sun ƙaddamar da kamfe na neman soke bikin fina-finan Isra'ila a Accra
8 awanni baya
  • 'Yan ƙasar Malawi suna kaɗa ƙuri'a a babban zaɓen ƙasar 

  • Shubagan Venezuela Maduro ya ce a shirye 'yan ƙasar mutum miliyan 2.5 suke don kare ƙasarsu daga mamayar Amurka

  • Hannayen jarin kamfanin Tesla sun ƙaru bayan Elon Musk ya saka kusan $1B

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 15 ga Satumban 2025
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye