| hausa
Labaranmu Na Yau, 12 ga Nuwamban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 12 ga Nuwamban 2025
An kama hodar ibilis mai nauyin kilogiram 1,000 a Nijeriya sannan za a ji cewa mata da 'yan mata miliyan 11 ne ke fama da matsananciyar yunwa a Sudan, in ji UN Women
12 Nuwamba 2025
  • An soma shari'ar tsohon shugaban 'yan tawaye na Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo Lumbala da ake zargi da laifukan yaki

  • Sojojin Turkiyya 20 sun mutu a hatsarin jirgin saman daukar kaya na soji a Georgia: Ma'aikatar Tsaro

  • Trump ya yi ikirarin nasara a yanayin dakatar da ayyukan gwamnati mafi dadewa a tarihin Amurka

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 13 ga Nuwamban 2025
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes