| Hausa
Labaranmu Na Yau, 4 ga Disamban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 4 ga Disamban 2025
Amurka ta yi barazanar haramta wa 'yan Nijeriya masu tsanantawa a addini bizar shiga kasarta sannan za a ji cewa hukumar Kwastam ta Jamhuriyar Nijar ta ƙwace nakiya 8,567
13 awanni baya
  • Hare-haren Isra'ila a Gaza sun kashe Falasdinawa biyar a wani sabon salon keta yarjejeniyar tsagaita wuta


  • Kungiyoyin kare hakkin dan’adam sun ce matakin Amurka na korar ‘yan gudun hijira na iya haifar da tsaiko ga Gasar Cin Kofin Duniya ta FIFA


  • Shugabannin Turkiyya da Finland sun zanta ta waya kan Ukraine da Gaza

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 3 ga Disamban 2025
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes