| hausa
Labaranmu Na Yau, 31 ga Oktoban 2025
04:42
04:42
Afirka
Labaranmu Na Yau, 31 ga Oktoban 2025
Tchiroma ya zargi gwamnatin Kamaru da garkuwa da wasu iyalansa sannan za aji cewa wani rahoton Amurka ya gano "daruruwan" laifukan take hakkin bil'adama na Isra'ila a Gaza
21 awanni baya
  • 'Yan sanda a Nijeriya sun ceto mutane 23 da aka sace a Abuja, sun kama mutane 14 da ake zargi

  • Dubban mutane sun tsere daga Arewacin Kordofan yayin da hare-haren RSF ke ƙara tsananta a yankin Darfur na Sudan

  • Isra'ila na shirin amincewa da sabbin matsugunai ba bisa ka'ida ba kusan 2,000  a Yammacin Kogin Jordan da ta mamaye

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 30 ga Oktoban 2025
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes