Labaranmu Na Yau, 31 Disamban 2025
Dokar haraji a Nijeriya za ta soma aiki daga 1 ga Janairun 2026, babu gudu ba ja da baya – Shugaba Tinubu sannan za a ji cewa ƙasashen Mali, Burkina sun sanar da hana ‘yan Amurka shiga ƙasashensu a wani mataki na mayar da martani ga Amurka
4 awanni baya
Birtaniya, Faransa, Kanada da wasu ƙasashe sun yi kira da a kawo ƙarshen 'mummunan rikici' a Gaza
UAE ta fara janye dakarunta a Yemen
Harin jirgin sama mara matuki na Ukraine ya lalata tashar jiragen ruwa da bututun iskar gas a Tuapse na Rasha