| hausa
Labaranmu Na Yau, 22 ga Oktoban 2025
05:08
05:08
Afirka
Labaranmu Na Yau, 22 ga Oktoban 2025
Hatsarin tankar dakon mai ya kashe aƙalla mutum 38 a Jihar Neja ta Nijeriya sannan za a ji cewa an kammala gaggarumin aikin samar da wutar lantarki na birnin Yamai a Nijar
22 Oktoba 2025
  • Hatsarin tankar dakon mai ya kashe aƙalla mutum 38 a Jihar Neja ta Nijeriya

  • An kammala gaggarumin hanyoyin samar da wutar lantarki na birnin Yamai a Nijar

  • Aƙalla mutane 63 ne suka mutu a hatsarin wasu motoci a Uganda – ‘yan sanda

  • Shugaba Erdogan ya rattaba hannu kan wasu yarjejeniyoyi a Doha yayin ziyarar aiki da ya kai yankin Gulf

  • Netanyahu ya kori babban mai ba shi shawara kan tsaro sakamakon takaddama kan manufofin Gaza da Qatar

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 23 ga Oktoban 2025
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye