Labaranmu Na Yau, 15 ga Janairun 2026
Shugaban BUA ya ce zai cika alkawarin da ya yi na bai wa ‘yanwasan Super Eagles $500,000 duk da rashin nasararsu a semi-fainal din AFCON, za a ji Gwamnatin Kano ta dakatar da likitocin da suka manta almakashi a cikin wata marar lafiya
15 Janairu 2026
Isra'ila na janyo hannun Amurka a cikin yaƙe-yaƙen da take yi, in ji Ministan Harkokin Wajen Iran
An buɗe sararin samaniyar Iran bayan rufe shi na wucin-gadi
Turkiyya da Somaliya sun sanya hannu kan yarjejeniyar faɗaɗa haɗin-gwiwa ta ayyuka