| Hausa
Labaranmu Na Yau, 7  ga Janairun 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 7 ga Janairun 2026
Rundunar 'yansandan Nijeriya ta dakile shirin kai hari, ta kubutar da yara 76 da aka shirya garkuwa da su a Kaduna sannan za a ji cewa Gwamnatin Nijar ta yi ta’azziya ga iyalan kantoman lardin Torodi da ‘yanbindiga suka kashe
7 Janairu 2026
  • An gudanar da gagarumar zanga-zanga a Caracas bayan Amurka ta dauke Shugaban Venezuela Nicolas Maduro

  • Faransa, Birtaniya da Ukraine sun tsara shirye-shiryen ƙarfafa rundunar ƙasa da ƙasa

  • Hukumomin Switzerland sun amince da sakacin bincike kan gobarar da ta laƙume rayuka 40 a wata mashaya a bikin sabuwar shekara

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 8 ga Janairun 2026
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes