| Hausa
Labaranmu Na Yau, 11 ga Disamban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 11 ga Disamban 2025
Rundunar sojin Nijeriya ta ce ta kashe ɓarayin daji 11 a Jihar Sokoto sannan za aji cewa Mutum fiye da 1,000 sun tsere daga Kordofan na Sudan cikin kwana biyu yayin da yaƙi ya ƙazanta: IOM
11 Disamba 2025
  • Shugaban Eritrea ya gana da Yarima Mai Jiran Gado na Saudiyya domin tattauna dangantakar diflomasiyya

  • Isra'ila ta amince da sabbin haramtattun matsugunai kusan 800 a Yammacin Kogin Jordan da aka mamaye

  • Majalisar Wakilai ta Amurka ta amince da kudirin tsaro na dala biliyan 900 da kuma kuɗaɗen da aka ware wa Ukraine da Isra'ila

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 15 ga Janairun 2026
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes