| hausa
Labaranmu Na Yau, 7 ga Nuwamban 2025
04:45
04:45
Afirka
Labaranmu Na Yau, 7 ga Nuwamban 2025
Rundunar sojin Nijeriya za ta ci gaba da fatattakar ‘yan ta’adda har sai an samu nasara gaba ɗaya, in ji babban hafsan tsaron kasar sannan za a ji rundunar RSF ta kai hare-hare a Jihar Khartoum da birnin Atbara bayan amincewa da tsagaita wuta a Sudan
5 awanni baya
  • Trump ya ce ana shirin tura rundunar tsaro ta ƙasa da ƙasa a Gaza 'nan ba da jimawa ba'

  • Koriya ta Arewa ta harba wani makami mai linzami da ba a iya tantance shi ba: Sojin Seoul

  • Kwamitin Tsaron MDD ya dage takunkumin da ya ƙaƙaba wa shugaban Syria da ministan cikin gida na kasar

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 5 ga Nuwamban 2025
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes