Wani sabon hasashen cibiyar bincike ta Pew ya nuna cewa Musulmai na ƙara yawa cikin sauri fiye da Kiristoci, kuma nan da shekaru 44 masu zuwa, za su iya zama kashi 36 cikin 100 na al’ummar duniya.
To, mene ne ke haifar da wannan sauyi, kuma waɗanne ƙasashe ne za su fi yawan mabiya addinan biyu a nan gaba?
