| Hausa
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar
06:06
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar
Wani matashi da ya taɓa ta'ammali da miyagun ƙwayoyi, daga baya ya watsar ya rungumi hanyar yaƙi da shaye-shaye ka'in da na'in ya ce a yanzu ya duƙufa wajen wayar da kan matasa da 'yan makaranta illar shaye-shaye saboda sanin illarta da ya yi.
23 Disamba 2025

Sadik Ibrahim ya ce ya koyi shaye-shaye ne sakamakon miyagun abokai, sannan matsalar ta sa ya rasa jarinsa, sannan ta janyo masa kora daga makaranta, sai dai ya ce a yanzu rayuwarsa ta sake inganta.

Ƙarin Bidiyoyi
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Jama'a sun kwashi dankalin Turawa yayin zanga-zangar manoma
Gurguwa Injiniya ta kafa tarihin zuwa sararin samaniya
Shagalin bikin buɗe gasar AFCON 2025 a Maroko