| Hausa
Jama'a sun kwashi dankalin Turawa yayin zanga-zangar manoma
00:25
Rayuwa
Jama'a sun kwashi dankalin Turawa yayin zanga-zangar manoma
Mazauna birnin Brussels na Belgium sun fito domin kwasar tarin dankalin Turawan da manoma suka zubar a kan tituna a yayin da suke zanga-zanga a ƙasar a ranar 18 ga Disamban 2025.
22 Disamba 2025

Hakan ya lokacin da jagoran ƙungiyar Tarayyar Turai suke taro a birnin domin tattaunawa kan yarjejeniyar EU-Mercosur

Ƙarin Bidiyoyi
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar
Gurguwa Injiniya ta kafa tarihin zuwa sararin samaniya
Shagalin bikin buɗe gasar AFCON 2025 a Maroko