27 Nuwamba 2025
sakamakon yadda a baya bayan nan 'yan bindiga suke kai hare-hare. Ya fadi hakan ne a hirar da ya yi da TRT Afrika Hausa, bayan sace kusan mutum 20 da 'yan bindiga suka yi a ranar Talata da marece a wasu yankuna na karamar hukumar Tsanyawa.

