| Hausa
Tarihin rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi
03:28
Tarihin rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi
A ranar Alhamis 27 ga Nuwamban 2025 ne Allah Ya yi wa fitaccen malamin nan Sheikh Dahiru Usman Bauchi rasuwa.
7 awanni baya

Malamin ya rasu yana da shekaru 98, kuma ya bayar da gudunmawa mai ɗumbin yawa wurin koyar da ilimin Addinin Musulunci.

TRT Afrika Hausa ta yi nazari kan takaitaccen tarihin rayuwar fitaccen malamin.

Ƙarin Bidiyoyi
'Mun janye 'yan sanda 11,566 daga gadin manyan mutane a Nijeriya'
Mutane da dama sun mutu yayin da guguwar Ditwah ta afka wa Sri Lanka
Sabbin matakan da Tinubu zai dauka kan tsaro a Nijeriya
An harbi jami'an tsaro biyu a kusa da fadar White House
Annobar satar mutane a Nijeriya ta zama gagarumar matsalar tsaro
Halin da muke ciki na rashin tsaro a iyakokin Kano - dan majalisa
Sojojin Vietnam sun kai kayan agaji yankunan da aka yi ambaliya
Mutum miliyan 35 za su yi fama da yunwa a 2026 – Hukumar Abinci ta MDD
Harin makarantar St. Mary a jihar Neja: Iyaye na neman 'ya'yansu ido rufe
'Ya kamata a saka dokokin wa'azi don malamai su daina cin mutumcin juna'