| Hausa
'Ya kamata a saka dokokin wa'azi don malamai su daina cin mutumcin juna'
06:43
'Ya kamata a saka dokokin wa'azi don malamai su daina cin mutumcin juna'
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Nijeriya kuma Sakataren ƙungiyar JIBWIS, Sheikh Kabiru Haruna Gombe ya ce a yadda lamarin addini ke tafiya a ƙasar, akwai buƙatar sanya dokokin wa’azi.
25 Nuwamba 2025

A hirarsa da TRT Afrika Hausa, ya fara ne da amsa tambaya kan abin da yake jawo rashin jituwa tsakanin malamai a shafukan sada zumunta har ta kai daliban ilimi na shiga maganar suna yi wa manyan malamai "rashin kunya."

Ƙarin Bidiyoyi
'Mun janye 'yan sanda 11,566 daga gadin manyan mutane a Nijeriya'
Mutane da dama sun mutu yayin da guguwar Ditwah ta afka wa Sri Lanka
Sabbin matakan da Tinubu zai dauka kan tsaro a Nijeriya
Tarihin rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi
An harbi jami'an tsaro biyu a kusa da fadar White House
Annobar satar mutane a Nijeriya ta zama gagarumar matsalar tsaro
Halin da muke ciki na rashin tsaro a iyakokin Kano - dan majalisa
Sojojin Vietnam sun kai kayan agaji yankunan da aka yi ambaliya
Mutum miliyan 35 za su yi fama da yunwa a 2026 – Hukumar Abinci ta MDD
Harin makarantar St. Mary a jihar Neja: Iyaye na neman 'ya'yansu ido rufe