27 Nuwamba 2025
Mun yi nazari kan sace-sacen mutanen da aka yi a cikin mako biyu a sassan kasar, wanda 'yan bindiga ke aiwatarwa ba don wata aƙida ba, sai don samun kuɗaɗen fansa, da kuma ƙwararan matakai biyu da ƙwararru suka ce ƙasar na buƙatar ɗauka don daƙile ayyukan maharan.

