| Hausa
Halin da muke ciki na rashin tsaro a iyakokin Kano - dan majalisa
04:46
Halin da muke ciki na rashin tsaro a iyakokin Kano - dan majalisa
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Tsanyawa da Ghari na Jihar Kano, Injiniya Sani Bala Tsanyawa ya ce al'ummar yankunan da yake wakilta na cikin tashin hankali.
27 Nuwamba 2025

sakamakon yadda a baya bayan nan 'yan bindiga suke kai hare-hare. Ya fadi hakan ne a hirar da ya yi da TRT Afrika Hausa, bayan sace kusan mutum 20 da 'yan bindiga suka yi a ranar Talata da marece a wasu yankuna na karamar hukumar Tsanyawa.

Ƙarin Bidiyoyi
'Mun janye 'yan sanda 11,566 daga gadin manyan mutane a Nijeriya'
Mutane da dama sun mutu yayin da guguwar Ditwah ta afka wa Sri Lanka
Sabbin matakan da Tinubu zai dauka kan tsaro a Nijeriya
Tarihin rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi
An harbi jami'an tsaro biyu a kusa da fadar White House
Annobar satar mutane a Nijeriya ta zama gagarumar matsalar tsaro
Sojojin Vietnam sun kai kayan agaji yankunan da aka yi ambaliya
Mutum miliyan 35 za su yi fama da yunwa a 2026 – Hukumar Abinci ta MDD
Harin makarantar St. Mary a jihar Neja: Iyaye na neman 'ya'yansu ido rufe
'Ya kamata a saka dokokin wa'azi don malamai su daina cin mutumcin juna'