| hausa
03:04
Damuwar da INEC ke nunawa kan fara kamfe da wuri a Nijeriya
Masana suna cewa fara yaƙin neman zaɓe da wuri yana raba hankalin shugabannin da ke riƙe da muƙamai, kuma sakamakon hakan yana sanyawa ba sa iya mayar da hankali wajen yi wa al’umma aiki, sai su ɓige da tunanin yadda za su sake cin zaɓe.
12 Satumba 2025

Masana suna cewa fara yaƙin neman zaɓe da wuri yana raba hankalin shugabannin da ke riƙe da muƙamai, kuma sakamakon hakan yana sanyawa ba sa iya mayar da hankali wajen yi wa al’umma aiki, sai su ɓige da tunanin yadda za su sake cin zaɓe. Shugaban Hukumar INEC Farfesa Mahmoud Yakubu ya koka kan yadda hukumar ba ta da hurumin hukunta wadanda aka samu da laifin fara yakin neman zabe da wuri.

Ƙarin Bidiyoyi
Takaddama tsakanin Atiku da Fadar Shugaban Nijeriya kan tattalin arziki
Netanyahu: 'Isra'ila na da iko kan wayar da ke hannunka'
Nazari kan matukan jirgin Air Peace da suka sha giya
Yadda dakatar da tallafin abinci ke shafar 'yan gudun hijira a jihar Borno
Masu kutse sun wulakanta ministan Isra'ila
FBI ta fitar da bidiyon CTTV na dan bindigar da ya harbe Charlie Kirk
Harin Isra'ila ya gigita yaran da ke layin karbar alewa
Bayanai dalla-dalla kan sabon harajin man fetur a Nijeriya
Kwantena fiye da 60 sun fado daga jirgin ruwa a Amurka
Ethiopia ta ƙaddamar da dam ɗin wutar lantarki mafi girma a Afirka