Wata ƙungiyar masu kutse ta Turkiyya ta wulaƙanta Ministan Tsaron Isra'ila, Israel Katz, ta hanyar fitar da bayanan sirrinsa, ciki har da bayanai kan wuraren da aka ajiye makaman Isra'ila, da lambar wayarsa ta sirri da saƙonninsa na WhatsApp.
15 Satumba 2025
Isra'ilawa sun fusata sakamakon gazawar shugabanninsu na iya kare kansu ballantana su iya ba 'yan ƙasar tsaro.