| hausa
00:52
Netanyahu: 'Isra'ila na da iko kan wayar da ke hannunka'
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk mutumin da ya mallaki wayar salula, to ya kamata ya sani cewa yana riƙe ne da "wani ɓangare na Isra'ila”, inda ya ƙara da cewa ƙasarsa tana da iko a kan wayoyin da ke hannayen kowane ɗan'adam.
kwana ɗaya baya

Netanyahu ya shaida wa wani taron manema labarai cewa Isra'ila ba za ta karaya ba duk da matakin da ƙasashen duniya suka ɗauka na mayar da ita saniyar-ware.

Ƙarin Bidiyoyi
Takaddama tsakanin Atiku da Fadar Shugaban Nijeriya kan tattalin arziki
Nazari kan matukan jirgin Air Peace da suka sha giya
Yadda dakatar da tallafin abinci ke shafar 'yan gudun hijira a jihar Borno
Masu kutse sun wulakanta ministan Isra'ila
FBI ta fitar da bidiyon CTTV na dan bindigar da ya harbe Charlie Kirk
Harin Isra'ila ya gigita yaran da ke layin karbar alewa
Damuwar da INEC ke nunawa kan fara kamfe da wuri a Nijeriya
Bayanai dalla-dalla kan sabon harajin man fetur a Nijeriya
Kwantena fiye da 60 sun fado daga jirgin ruwa a Amurka
Ethiopia ta ƙaddamar da dam ɗin wutar lantarki mafi girma a Afirka