11 Satumba 2025

00:33

00:33
Ƙarin Bidiyoyi
Kwantena fiye da 60 sun fado daga jirgin ruwa a Amurka
Kwantena fiye da 60 sun faɗo daga wani jirgin ruwa a tashar jiragen ruwa ta Long Beach sakamakon lodin da ya wuce ƙima a Amurka. Sai dai ba a samu rahoton jikkatar wani ba.
Ƙarin Bidiyoyi