| Hausa
Labaranmu Na Yau, 5 ga Janairun 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 5 ga Janairun 2026
Shugaban Tinubu na Nijeriya ya ba da umarnin farautar 'yanta'addan da suka kashe fiye da mutane 50 a jihar Neja sannan za a ji cewa kaso 33.3% na waɗanda ke samun tallafin gwamnati ga 'yanci- rani a Amurka yanNijeriya ne- Trump
5 Janairu 2026
  • Kotun Koli ta Guinea ta tabbatar da Doumbouya a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasa

  • Trump ya yi barazanar kai hari na biyu a Venezuela, ya yi gargaɗin kai hari a Colombia

  • Isra'ila ta kai hari Lebanon, inda ta kashe mutane biyu a yanayin keta yarjejeniya tsagaita wuta

  • Zaman lafiya a Yemen, Somaliya na da matukar muhimmanci, a cewar Erdogan ga Yarima mai jiran gado na Saudiyya

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 7 ga Janairun 2026
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes