| Hausa
Labaranmu Na Yau, 16 ga Janairun 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 16 ga Janairun 2026
Kotun Koli a Nijeriya ta ba da umarnin a ci gaba da shari’ar Sule Lamido da 'ya'yansa kan zargin zambar ₦1.35bn sannan za a ji cewa miliyoyin mutane na cikin hatsari yayin da kayan agaji a Sudan za su ƙare nan da Maris: MDD
16 Janairu 2026
  • Isra'ila na ci gaba da kai hare-hare masu muni a Gaza duk da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma

  • Turkiyya, Pakistan da Saudiyya na shirin sanya hannu kan yarjejeniyar tsaro ta ‘hanyoyin mai’

  • Shugabar 'yan adawar Venezuela Machado ta gabatar wa Trump lambar yabon da ta samu ta zaman lafiya ta Nobel

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 11 ga Maris na 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?