| Hausa
Labaranmu Na Yau, 15 ga Disamban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 15 ga Disamban 2025
Gwamnatin Nijeriya ta haramta shiga da kuma canja ajin daliɓan SS3 saboda satar amsar jarabawa shiga jami'a sannan za a ji cewa hukumomin Ghana sun kama ‘yan Nijeriya 32 kan laifukan intanet
15 Disamba 2025
  • ECOWAS ta yi watsi da jadawalin sojojin Guinea-Bissau na miƙa mulki ga gwamnatin farar-hula

  • Syria ta ƙaddamar da farmakin yaƙi da Daesh bayan wani mummunan hari da aka kai a Palmyra

  • Shugaba Erdogan ya yi alƙawarin cewa Turkiyya ba za ta janye daga matsayinta kan Gaza ba


Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 16 ga Disamban 2025
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes