| Hausa
Labaranmu Na Yau, 16 ga Disamban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 16 ga Disamban 2025
An kama mutum shida bisa safarar makamai da garkuwa da mutane a Jihar Neja ta Nijeriya sannan za a ji cewa Kotun ICC ta yi watsi da yunkurin Isra'ila na dakatar da binciken laifukan yaƙi a Gaza
16 Disamba 2025
  • Dakarun Nijeriya sun kashe gawurtattun masu garkuwa da mutane, sun kuɓutar da waɗanda aka yi garkuwa da su a Kaduna da Filato

  • Mambobin Kwamitin Tsaro na MDD sun buƙaci shugaba mai jiran gado ya yi wa majalisar garambawul

  • Turkiyya ta kakkaɓo wani jirgi marasa matuƙi da ya nufi sararin samaniyarta ta kan Bahar Aswad

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 17 ga Disamban 2025
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes