24 Nuwamba 2025
Mutum 38 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jihar Kwara da dalibai 50 cikin fiye da 300 da aka sace a Jihar Neja sun kubuta
Shugaba Tinubu ya buƙaci a ɗauki ƙarin jami’an 'yan sanda 30,000 aiki, tare da janye masu bai wa manyan mutane rakiya
Nijar ta kaddamar da Rigakafin cutar sankarau da Taifod a duka faɗin ƙasar
Isra’ila na shirin sanya sabbin matakai a Gaza cikin gaggawa kafin isar sojojin ƙasa da ƙasa
Turkiyya ta nuna ƙarfin gwiwa ga kwanciyar hankalin duniya a taron G20
.jpg?width=1080&format=webp&quality=80)
