| Hausa
Labaranmu Na Yau, 25 ga Nuwamban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 25 ga Nuwamban 2025
Nijeriya na fuskantar yunwa mafi muni a tarihi saboda hare-haren ‘yan bindiga da rage tallafi in ji MDD, sannan za a ji gwamnatin Ghana ta jinjina wa Amurka kan soke harajin kaso 15 da ta ƙaƙaba wa ƙasar
13 awanni baya
  • Rundunar RSF a Sudan ta ayyana tsagaita wuta na tsawon watannin uku

  • Wani sabon bincike ya nuna cewa Isra'ila ta kashe Falasdinawa sama da 100,000 a Gaza

  • Trump ya ƙaddamar da shirin ‘Genesis Mission’ don haɓaka ci-gaban kimiyya da fasahar AI ke jagoranta

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 24 ga Nuwamban 2025
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes