Labaranmu Na Yau, 19 ga Satumban 2025
Rundunar Sojin Nijeriya ta aika jirage marasa matuka don bin diddigin masu aikata laifuka a jihar Benue sannan za a ji cewa Aljeriya ta caccaki Amurka kan kin amincewa da batun tsagaita wuta a Gaza a kwamitin sulhu na MDD
kwana ɗaya baya
Gwamnatin Nijar ta rufe kamfanonin tsaro masu zaman kansu 400
Gwamantin Jihar Ogun a Nijeriya ta rufe kamfanonin ‘yan China biyar bisa zargin tsangwaman jami’ai
Iran ta janye kudurin tashar nukiliyarta a MDD a yayin matsin lambar Amurka