18 Satumba 2025
Gwamna Faruba ya dawo aiki kwana ɗaya bayan shugaba Tinubu ya dage dokar ta-baci ta wata 6 a Jihar Ribas a Nijeriya
•Isra'ila ta kashe karin Falasdinawa 100 a Gaza yayin da MDD ta ce an tilasta mata haihuwa a kan tituna
•TEKNOFEST: An shiga rana ta 2 a bikin baje-kolin fasahar jiragen sama da ƙere-ƙere na Turkiyya a Istanbul