10 Oktoba 2025
Hukumar Kwastam a Nijeriya ta kama miyagun kwayoyi da kudinsu ya kai N1.9bn a iyakar Seme
Nijar ta yi bikin yaye matasa 1,951 da suka samu horo kan tsaro a bikin Tondibiah
Shugaban Sudan ta Kudu ya kori babban hafsan sojin kasar bayan watanni uku, ya maido da wanda ya gada
Gwamnatin Isra'ila ta amince da yarjejeniyar Trump da Gaza, wadda za ta ba da damar yin sulhu da musayar fursunoni
Ministan Tsaron Isra'ila Ben-Gvir ya yi barazanar hambarar da gwamnatin Netanyahu muddin ba a kawar da Hamas ba
Venezuela ta nemi kwamitin sulhu na MDD ya yi zama na musamman kan barazanar Amurka