| hausa
Labaranmu Na Yau, 9 ga Oktoban 2025
04:31
04:31
Afirka
Labaranmu Na Yau, 9 ga Oktoban 2025
Sojojin Nijeriya sun kuɓutar da mutane 37 da aka yi garkuwa da su, sun kashe 'yan ta'adda 9 sannan za a ji cewa Isra'ila da Hamas sun amince da yarjejeniya ‘mai cike da tarihi’ ta tsagaita wuta a Gaza
9 Oktoba 2025
  • Gwamnatin Tinubu ta yi watsi da rahoton Bankin Duniya kan ƙaruwar talauci a Nijeriya

  • MDD za ta rage kashi 25  a giɓin kuɗaɗen da ake ware wa ayyukun wanzar da zaman lafiya a duniya

  • Ƙungiyar tsaro ta NATO ta ƙaddamar da wani gaggarumin atisaye a Poland

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 10 ga Oktoban 2025
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye