| hausa
Labaranmu Na Yau, 15 ga Oktoban 2025
04:34
04:34
Afirka
Labaranmu Na Yau, 15 ga Oktoban 2025
Gwamnan Jihar Nasarawa a Nijeriya ya yi gargadi kan bullar wani sabon reshen Boko Haram,  ‘Wulowulo’ a yankin Arewa Ta Tsakiya sannan za a ji cewa ‘yan sandan Nijeriya sun kama masu safarar ƙwaya 105 a Jihar Jigawa
15 Oktoba 2025
  • Tsohon firaiministan Kenya Raila Odinga ya mutu a ƙasar India

  • Trump ya sanar da mataki na gaba bayan tsagaita wuta da kuma sako mutanen da Hamas ta kama

  • Shugaba Erdogan na Turkiyya ya ce amincewa da Falasdinu da Ƙasashen Yamma suka yi dole ya samar da zaman lafiya

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 16 ga Oktoban 2025
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye