16 Oktoba 2025
Ƙungiyar AU ta dakatar da Madagascar daga cikinta sakamakon juyin mulki a ƙasar
Shugaban Ukraine Zelenskyy ya ce ganawa da Trump za ta iya kawo ƙarshen yaƙi da Rasha
Dubban masu amfani da YouTube a Amurka da wasu sassan duniya sun fuskanci katsewar manhajar