| Hausa
Labaranmu Na Yau, 17 ga Disamban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 17 ga Disamban 2025
An soma zanga-zangar gama gari a Nijeriya wadda kungiyar NCL ke jagoranta sannan za a ji cewa an kama matar shugaban ƙasar Guinea-Bissau da aka hamɓarar da tsabar kuɗi dala miliyan 5.9
21 awanni baya
  • Gwamnatin Trump ta ƙara yawan ƙasashen da dokar hana shiga Amurka ta shafa

  • Jami'an tsaron farar-hula na Gaza sun gano gawar mutum 30 'yan gida ɗaya a tarkacen gine-ginen da Isra’ila ta lalata

  • Shugaba Erdogan ya yi gargaɗin cewa hare-hare kan jiragen ruwa a Bahar Aswad na barazana ga tsaron hanyoyin hada-hadarsu

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 16 ga Disamban 2025
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes