kwana ɗaya baya
A cikin wani saƙo da Gidauniyar Tottenham Hotspur ta wallafa, kungiyar ta ce tana "alfahari da karbar bakuncin taron bude-baki namu."
Masu shirya taron sun ce shirin yana da nufin hada kan al'ummomi da kuma inganta fahimta ta hanyar gogewa da aka raba.
