kwana ɗaya baya
Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Esmail Baghaei, ya musanta cewa Iran ta kai hare-hare kan Turkiyya, Azerbaijan ko Cyprus. Ya kuma soki kasancewar sojojin Amurka a yankin, yana cewa hakan yana ƙara haddasa rashin zaman lafiya da jawo rarrabuwar kawuna.
