| Hausa
Saudiyya ta ƙakƙaɓo makamai masu linzami na Iran
00:34
Saudiyya ta ƙakƙaɓo makamai masu linzami na Iran
Hayaƙi ya ci gaba da tashi a sararin samaniyar birnin Riyadh na ƙasar Saudiyya a yayin da Iran ke ci gaba da kai hare-hare a kan kayayyakin Amurka da ke ƙasashen yankin Gulf.
6 Maris 2026

Hukumomi a Saudiyya sun ce sun kakkaɓo makamai masu linzami uku da Iran ta harba wani sansanin sojin sama.

“An kakkaɓo makamai masu linzami uku tare da lalata su bayan sun nufi Sansanin Sojin Sama na Yarima Sultan,” a cewar wani saƙo da ministan tsaron Saudiyya ya wallafa a shafin X.

Ƙarin Bidiyoyi
Isra'ila ta kai hari kusa da masu gangami na goyon bayan gwamnatin Iran
Daruruwan mutane sun taru don yin buda-baki a filin wasa na Tottenham
Mai magana da yawun Ma’aikatar Wajen Iran ya musanta kai hari Turkiyya da Azerbeijan da Cyprus
Iran ta kai hari kan matatar mai mafi girma a Bahrain
Hare-haren Iran sun yi barna a fadin Tel Aviv
Dubban mutane sun halarci buda-baki a Zanzibar
Rikici ya barke a wajen gangamin kyamar musulmai na masu tsattsauran ra'ayi
Jiragen da suka sauya yaki
Dakatarwar da Izala ta yi wa sheikh Alkali Zaria
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran