| Hausa
Isra'ila ta kai hari kusa da masu gangami na goyon bayan gwamnatin Iran
00:26
Rayuwa
Isra'ila ta kai hari kusa da masu gangami na goyon bayan gwamnatin Iran
Hayaƙi ya tashi bayan Isra'ila ta kai hari ta sama a kusa da Dandalin Naqsh-e Jahan da ke birnin Isfahan, yayin da masu zanga-zangar goyon bayan gwamnatin Iran suke yi gangami ranar Litinin, 9 ga watan Maris, in ji kafofin watsa labaran ƙasar.
kwana ɗaya baya

Ƙarin Bidiyoyi
Daruruwan mutane sun taru don yin buda-baki a filin wasa na Tottenham
Mai magana da yawun Ma’aikatar Wajen Iran ya musanta kai hari Turkiyya da Azerbeijan da Cyprus
Iran ta kai hari kan matatar mai mafi girma a Bahrain
Hare-haren Iran sun yi barna a fadin Tel Aviv
Dubban mutane sun halarci buda-baki a Zanzibar
Rikici ya barke a wajen gangamin kyamar musulmai na masu tsattsauran ra'ayi
Jiragen da suka sauya yaki
Dakatarwar da Izala ta yi wa sheikh Alkali Zaria
Saudiyya ta ƙakƙaɓo makamai masu linzami na Iran
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran