| Hausa
Rikici ya barke a wajen gangamin kyamar musulmai na masu tsattsauran ra'ayi
01:07
Rayuwa
Rikici ya barke a wajen gangamin kyamar musulmai na masu tsattsauran ra'ayi
Wani mai tsattsauran ra’ayin ƙin jinin Addinin Musulunci Jake Lang ya gudanar da zanga-zanga inda yake adawa da abin da ya kira “Musuluntar” da New York inda ya buƙaci a kawo ƙarshen gudanar da Sallah a bayyane a birnin.
9 Maris 2026

Ya gudanar da zanga-zangar ne a wajen gidan Magajin Garin New York wanda Musulmi ne wato Zohran Mamdani a ranar 7 ga Maris.

Ƙarin Bidiyoyi
Isra'ila ta kai hari kusa da masu gangami na goyon bayan gwamnatin Iran
Daruruwan mutane sun taru don yin buda-baki a filin wasa na Tottenham
Mai magana da yawun Ma’aikatar Wajen Iran ya musanta kai hari Turkiyya da Azerbeijan da Cyprus
Iran ta kai hari kan matatar mai mafi girma a Bahrain
Hare-haren Iran sun yi barna a fadin Tel Aviv
Dubban mutane sun halarci buda-baki a Zanzibar
Jiragen da suka sauya yaki
Dakatarwar da Izala ta yi wa sheikh Alkali Zaria
Saudiyya ta ƙakƙaɓo makamai masu linzami na Iran
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran