| Hausa
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
02:13
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Ministan Tsaron Ƙasa na Turkiyya Yaşar Güler tare da Babban Hafsan Sojin Turkiyya, Selçuk Bayraktaroğlu sun je sun yi wa jami'an Libya ta'aziyya a Ankara
25 Disamba 2025

Ziyarar manyan jami’an ta biyo bayan rasuwar babban hafsan sojinsu da tawagarsa, a wani hatsarin jirgi da ya rutsa da su a kusa da Ankara.

Ƙarin Bidiyoyi
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar
Jama'a sun kwashi dankalin Turawa yayin zanga-zangar manoma
Gurguwa Injiniya ta kafa tarihin zuwa sararin samaniya
Shagalin bikin buɗe gasar AFCON 2025 a Maroko