| hausa
03:25
Bayanai dalla-dalla kan sabon harajin man fetur a Nijeriya
Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa da ke tsare-tsare da yi wa tsarin haraji garambawul, Mista Taiwo Oyedele ya bayyana a cikin wata sanarwa da ya fitar a shafinsa na X cewa wannan ba sabon haraji ba ne gwamnatin Tinubu ta kirkiro su.
11 Satumba 2025

Gwamnatin kasar ta yi karin haske kan kayayyakin makamashin da harajin zai shafa, inda ta ce man fetur da man gas na dizal ne kawai za a ɗora wannan ƙarin haraji a kansu.

Ƙarin Bidiyoyi
Takaddama tsakanin Atiku da Fadar Shugaban Nijeriya kan tattalin arziki
Netanyahu: 'Isra'ila na da iko kan wayar da ke hannunka'
Nazari kan matukan jirgin Air Peace da suka sha giya
Yadda dakatar da tallafin abinci ke shafar 'yan gudun hijira a jihar Borno
Masu kutse sun wulakanta ministan Isra'ila
FBI ta fitar da bidiyon CTTV na dan bindigar da ya harbe Charlie Kirk
Harin Isra'ila ya gigita yaran da ke layin karbar alewa
Damuwar da INEC ke nunawa kan fara kamfe da wuri a Nijeriya
Kwantena fiye da 60 sun fado daga jirgin ruwa a Amurka
Ethiopia ta ƙaddamar da dam ɗin wutar lantarki mafi girma a Afirka