Lugede: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan Arewacin Nijeriya
Daya daga fitattun masu wallafa tsofaffin hotunan tarihi na Nijeriya musamman ma na arewa a shafukan sada zumunta Buhari Sale Abubakar, da aka fi sani da Lugude ya bayyana in da yake samun hotunan da yake wallafawa