| Hausa
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
00:32
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
Ma'aikatan agaji na Turkiyya na ci gaba da bincike a yankin da wani jirgin haya ya yi hatsari ɗauke da babban hafsan sojin Libya Mohammed al-Haddad da manyan jami'an soji huɗu.
25 Disamba 2025

Ma'aikatan ceto sun gano baƙin akwati na cikin jirgin wanda ya faɗi a yankin Haymana da ke Ankara, babban birnin Turkiyya.


Ƙarin Bidiyoyi
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar
Jama'a sun kwashi dankalin Turawa yayin zanga-zangar manoma
Gurguwa Injiniya ta kafa tarihin zuwa sararin samaniya
Shagalin bikin buɗe gasar AFCON 2025 a Maroko