| hausa
01:48
Yadda dakatar da tallafin abinci ke shafar 'yan gudun hijira a jihar Borno
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewa yunwa na yi wa fiye da mutum miliyan ɗaya barazana a Jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya sakamakon dakatar da tallafin abinci a yankin da ya jima yana fama da rikicin Boko Haram.
15 Satumba 2025

Mazauna wani sansanin gudun hijira a Bama da ke Borno sun shaida wa TRT cewa suna shan wahala kafin su samu abincin da za su ci.

Ƙarin Bidiyoyi
Takaddama tsakanin Atiku da Fadar Shugaban Nijeriya kan tattalin arziki
Netanyahu: 'Isra'ila na da iko kan wayar da ke hannunka'
Nazari kan matukan jirgin Air Peace da suka sha giya
Masu kutse sun wulakanta ministan Isra'ila
FBI ta fitar da bidiyon CTTV na dan bindigar da ya harbe Charlie Kirk
Harin Isra'ila ya gigita yaran da ke layin karbar alewa
Damuwar da INEC ke nunawa kan fara kamfe da wuri a Nijeriya
Bayanai dalla-dalla kan sabon harajin man fetur a Nijeriya
Kwantena fiye da 60 sun fado daga jirgin ruwa a Amurka
Ethiopia ta ƙaddamar da dam ɗin wutar lantarki mafi girma a Afirka