23 Disamba 2025
Wasan zai gudana ne a birnin Fas na ƙasar, inda tawagar Super Eagles za ta yi ƙoƙarin doke Taifa Stars, kamar yadda a tarihi Tanzania ba ta taɓa samun nasara kan Nijeriya ba. Wasanni biyu za a buga yau tsakanin ƙasashen Rukunin C, inda a daren na yau za a yi wasa na biyu tsakanin Tunisia da Uganda.

